Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa addua da azumi ne kadai za su tseratar da Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara daga yunkurin tsige shi.
Fayose ya ce Atiku da Tambuwal sun ruguza PDP; ya kuma gargaɗi Gwamna Fubara kan cin amanar Wike yayin da rikicin jam'iyyar ya tsananta a wannan shekara ta 2026.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan jagoran NNPP na kasa, Rabiu Musa kwankwaso da waua kwamishinoni sun yanke shawarar ba za su bi Abba Kabir zuwa APC ba.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Datti Baba-Ahmed ya bayyana cewa lokaci ya yi da yan siyasa irinsu Atiku za su kauce au ba matasa wuri.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta rubuta takarda a hukumance kuma ta tura ga Gwamna Fubara da kwafinta ga mataimakiyarsa domin sanar da su shirinta na tsige su.
Babban limamin coci a Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa ya hango wasu gwamnoni takwas da za su iya juyawa APC da Shugaba Tonubu baya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP a matakin kasa ya bayyana rashin amincewa da hukuncin da kotu ta yanke game da dambarwar Shugabanci a Kano.
A labarin nan, za a ji jam'iyya mai mulkin Najeriya ta APC ta karyata cewa tsohon Shugabanta Abdullahi Adamu ya yanki tikitin zama 'dan jam'iyyar adawa ta ADC.
Rashin yarda da sake gabatar da kasafin kudi da kin neman wa'adi na biyu ga gwamna Simi Fubara na cikin abubuwan da suka jawo sabani da Wike a siyasar Rivers.
Siyasar Najeriya
Samu kari