Siyasar Najeriya
Rahoto ya ce ana matsawa shugaban kasa Bola Tinubu lamba da ya maye Kashim Shettima da mataimaki Kirista a zaben 2027. An ambaci sunan Kiristoci uku.
Abokin takarar Kwankwaso a zaben shugaban kasa na 2023, Bishof Isaac Idahosa ya jaddada goyon bayansa ga jagorancin Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi tsokaci kan sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce dole ne ya san matsayarsa kafin ya koma.
Bangaren jam'iyyar NNPP ya yi fatali da batun rashin amincewar Kwankwaso game da sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Tsohon ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana irin taimakon da ya yi wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023 da ya gabata.
Ministan Abuja, Nyesom Wike na gwabza rikici da 'yan siyasa masu rike da madafun iko. Yana rikici da gwamnonin Bauchi, Rivers, Oyo da sakataren APC na kasa.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba zai sadaukar da Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, domin Gwamna Siminalayi Fubara ba.
Wata kungiya mai rajin kare muradun mutanen Kano, KPRAta bayyana cewa karfi da tasirin jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso a siyasar Kano ya fara zama tarihi.
Uwargidan tsohon gwamnan farar hula na farko a Jihar Ogun, Hajiya Lucia Onabanjo, ta rasu tana da shekaru 100 lamarin da ya jawo jimami a tsakanin al'umma.
Siyasar Najeriya
Samu kari