Siyasar Najeriya
Nazarin dambarwar siyasar 2027 a jihohin Kano, Rivers, da wasu jihohi 3 gabanin 2027; sauya shekar Fubara da dambarwar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso a Kano.
A yan makonnin da suka gabata, aka gara rade-radin cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin ballewa daga jikin Kwankwaso, ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Hadimin gwamnan jihar Rivers, Darlington Orjiya yi ikirarin cewahar yanzu majalisar dokokin juhar ba ta sanar da Fubara shirinta na sauke shi daga mulki ba.
Tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa 'yan adawa su kuka da kansu kan rashin nasarar da suke yi a zabe.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta koka kan salon mukin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta ce sai an kawar da shi daga mulki za a iya ceto Najeriya.
Babbar kotun jihar Rivers mai zama a Fatakwal ta umarci babban alkalin jihar da kada ya karbi takarda ko bin umarnin Majalisa game da tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Arewa za ta sanar da ɗan takararta na 2027 a watan Afirilu; ƙungiyar RAID ta bayyana hakan a Abuja yayin bikin Sardauna na 2026 don magance rashin tsaro da talauci.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Plateau ta Arewa a majalisar dattawa, Simon Mwadkwon, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Zai yi takara a 2027.
Yan majalisar dokokin jihar Rivers hudu da suka janye daga shirin tsige Gwamna Siminalalayi Fubara da mataimakiyarsa, sun yi amai sun laahi cikin kwanaki biyu kacal.
Siyasar Najeriya
Samu kari