Siyasar Najeriya
Shugaban hukumar kula da allunan tallace-tallace ta jihar Kano (KASA), Kabiru Dakata, ya kare Gwamna Abba Kabir Yusuf kan shirin da yake yi na komawa APC.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron Najeriya ta kammala bincike a kanzargin rashin da'a da ake zargin sojojin kasar da yunkurin aikata wa.
Gwamnan jihar Kano, Abba KabirYusuf ya bayyana cewa a ranar Litinin,26 ga watan Janairu, 2025, zai koma jam'iyyar APC mai mulki a hukumance bayan fita daga NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shaida wa magoya baya dalilin da Kwankwasiyya ke ci gaba da yin karfi duk da ƙalubalen siyasa iri-iri.
Malamin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi gargadin barazanar rikici a APC idan har Bola Tinubu ya yi yunkurin sauya Kashim Shettima daga mukaminsa
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana ranar 23 ga watan Janairu, ta kowace shekara a matsayin ranar butulci ta duniya.
Jam'iyyar LP ta samu nasarorin da ba a yi zato ba a zaben 2023 sakamakon tasirin Peter Obi da goyin bayan matasa, sai dai ta gamu da tangarda bayan zaben 2023.
Tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya musanta jita-jitar ganawarsa da Rabiu Kwankwaso, yana mai jaddada biyayyarsa ga jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya tsige Sanusi Surajo Kwankwaso daga matsayin mai ba shi shawara kan harkokin siyasa, ya maye gurbinsa da Mustapha Bakwana.
Siyasar Najeriya
Samu kari