Siyasar Najeriya
Rikici na neman barkewa a jam'iyyar APC bayan bacewar hoton Kashim Shettima a taron Maiduguri, ya tayar da tsoro game da makomar jam'iyya a zaben 2027.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusufmurnar komawa jam'iyyar APC. Ya ce tarihi zai rika tunawa da gwamnan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu tagomashi kan batun sake tsayawa takara a zaben 2027. Kungiyar matasan Arewa ta shirya saya masa fom din takara.
A labarin nan, za a ji cewa Abba Atiku Abubakar ya yanki katin zamaa cikakken dan jam'iyyar APC, tare da bayyana cewa Tinubu ne zai zarce a 2027.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewq jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen Kano na ji a ransu cewa an ci amanarsu da Gwamna Abba ya koma APC.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi magana kam wamda zai gaje shi a zaben 2027. Gwamna Zulum ya ce ya bar zabin shugabannin a hannun Allah.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi masu karfi sun nuna cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karkata wajen samar da jiha a yankin kabilar Ibo.
Wata kungiyar matasan APC a yankin Arewa maso Gabas ta caccaki wasu ’yan siyasa da suka nuna kiyayya ga mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Wasu majiyoyi masu karfi sun yi ikirarin cewa da yiwuwar a tsige Aminu Abdussalam daga kujerar mataimakin gwamnan Kano idan bai yi murabus da kansa ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari