Siyasar Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta yi rajista ga wasu sababbin jam'iyyun siyasa. Hukumar ta samu bukatar neman rajista daga wajen kungiyoyi 177.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta zargi APC da fara shirya magudin zabe a 2027 bayan majalisar dattawa ta ki amincewa da sauya wasu dokokin zaben 2027 mai zuwa.
Sakataren APC na Gombe ya soki Sheikh Isa Ali Pantami a ofishin jam'iyya; ya ce kowa haushinsa yake ji saboda rashin ziyartar ofis. Malamin ya yi martani.
Tsohon Ministan sadarwa a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Farfesa Ali Isa Pantami ya sabunta rajistar zama dan APC. Ya ce Buhari ya ba shi shawara.
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Adamawa, Muhammad Basil, ya bukaci tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya ja baya da siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya yi magana kan karfin da jam'iyyun adawa suke da shi. Ya bayyana bambancin ADC da jam'iyyar APC.
Hukumar INEC ta kammala jadawalin zaɓen 2027; Farfesa Joash Amupitan ya tabbatar da shirye-shiryen hukumar duk da jinkirin gyaran dokar zaɓe a majalisar tarayya.
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasa tsakanin Wike da Fubara ba ya cikin hurumin jam'iyyar APC, ya jaddada hanyoyin warware matsaloli cikin gida.
Siyasar Najeriya
Samu kari