Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa bai karbi ko sisin kwabo da sunan ladan sauya sheka daga PDP zuwa APC ba, ya ce bisa ra'ayin kansa.
Fastocin PFN a Abia sun shawarci Gwamna Alex Otti kada ya janye daga siyasa bayan wa’adinsa na biyu a 2031, suna mai da hankali kan mabiyan jama'a.
Shugaba Tinubu ya naɗa Gwamna Uba Sani a matsayin Jakadan "Renewed Hope" don jagorantar yakin neman tazarcensa a 2027 da wayar da kan jama'a na APC.
Ana zargin wasu yan daba sun farmaki sakatariyar jam'iyar APC a jihar Ondo inda suka raunata shugabanta da kuma wani jami'in hukumar NDDC yayin harin.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi karin haske kan dalilinsa na ficewa daga jam'iyyar NNPP zuwa APC mai mulki. Ya bayyana cewa ya yi don ci gaban Kano.
Sanata Kawu Sumaila ya roki jama'a su guji martani ga Alhassan Ado Doguwa, yana bayyana cewa halin da yake ciki yana bukatar addu'a da goyon baya.
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sanya ranar 24 ga watan Fabrairun 2026 domin ci gaba da tattake wuri jan bukatar soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu 4.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari