Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya karyata wahayin da wani malamin coci ya bayyana kan mataimakinsa, ya ce yana zaman aminci da Dr Olayide Adelami.
Rahotanni sun nuna cewa ba a ga tambarin jam'iyyun adawa na PDP, NNPP da ADC a zaben cike gurbin da hukumar INEC ta gudanar ranar Asabar a jihar Kano ba.
Daraktan kungiyar Izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan, ya zargi Shugaba Tinubu da zaluntar Musulmai a Najeriya, yana kira da gaggawa wajen tabbatar da 'yancin su.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyar haɗakar ƴan adawa ta ADC ta fara samun nasara, ta doke jam'iyya mai mulki a zaben da ke gudana a babban birnin tarayya Abuja.
Hukumar INEC ta bayyana cewa lokacin azumin Ramadan da karancin yam takara na cikin manyan dalilin da suka hana mutane fitowa zaben cike gurbi a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa sauya shekar gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba kan APC a Kano musamman a wajen rabon mukaman da uwar jam'iyyar ta tsara.
Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana dalilin shigarsa siyasa, yana musanta zargin tsattsauran ra'ayi tare da jaddada bukatar mutane su fahimci al'amuran siyasa.
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Pantami, ya yi magana kan batun ya taba haramtawa malamai shiga siyasa.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa mutane ne suka sanya shi shiga takarar gwamna a jihar Gombe. Ya fadi abubuwan da zai yi wa Gombawa idan ya zama gwamna.
Siyasar Najeriya
Samu kari