Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga wayar da kan jama'a game da nasarorinsa yayin wani taron jakadunsa na Renewed Hope Ambassadors a Abuja.
Fustattun mutanen Tofa sun nuna fushinsu kan dan Majalisar wakilai na Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado yayin da ya halarci taron APC a jihar Kano.
Peter Obi da jiga-jigan ADC sun tsallake yunƙurin kisan gilla a Benin, Jihar Edo yau 24 ga Fabrairu, 2026. Mahara sun buɗe wuta a gidan Odigie-Oyegun.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Murtala Asada ya yi martani mai zafi da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi yan Najeriya su yafe masa laifin da ya yi masu.
A labarin nan, za a ji cewa yayin da ake shirin gudanar da babban taron APC, alamu sun nuna wadanda za su rike manyan kujerun jagorancin jam'iyya mai mulki.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya bayyana cewa zai nemi takarar gwamna a zaben 2027. Malamin ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga takara a yanzu.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron Najeriya sun yi nasarar gano mutane biyu da suka fi kowa bayar da kudi don kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bukaci masu niyyar sayen fom din takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da su dakata haka bayan saya masa fom da aka yi a Kogi.
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa kowa ya guje shi lokacin da aka sauke shi daga kujerar shugaban APC na kasa, ya ce ya shiga cikin kadaici.
Siyasar Najeriya
Samu kari