Siyasar Najeriya
Ministan sufuri ya gana da gwamnan jihar Katsina, ya ce shi yafi cancanta da a bashi damar tsayawa takara domin ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan gaba.
Babban faston kasart, Primate Ayodele ya yaba wa Osinbajo kan bayyana aniyar sa a zaben 2023, amma ya bayyana cewa ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba.
Kungiyar kare addinin Musulmi (MURIC) ta gargadi jam'iyyun siyasa kada su sake su baiwa wani dan cocin Redeemed Church of Christ Group (RCCG) tikitin takara.
Yayin da wasu ke ganin watakila Tinubu ba zai kai labari a zaben 2023, gwamnonin APC sun ki amsa gayyatar Tinubu, suka ce shi dai yazo su gana da a masaukinsu.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC mai mulki a Katsina ta yi nasara a zaben kananan hukumomi 31 da aka gudanar a jihar a ranar Litinin, 11 ga watan Afrilu.
Tun bayan da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana aniyarsa na son ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari ana ta cece-kuce kan lamarin.
Rahoton da ke iso mu daga jihar Osun ya bayyana cewa, an kashe shugaban jam'iyyar APC na wata karamar hukuma a jihar a daren jiya da misalin karfe 12 na dare.
Wani lauya ya yi martani kan kudurin Osinbajo na son hawa kujerar shugaban a zaben 2023. Ya bayyana cewa, da Osinbajo aka bata Najeriya zuwa yadda take a yanzu.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ayyana aniyarsa ta gaje kujerar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa idan Allah ya kaimu. Ya ce zai dora daga inda Buh
Siyasar Najeriya
Samu kari