Siyasar Najeriya
Sanata Ayodele Arise ya zanta da manema labarai a kan barazanar sauke Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa Sanatocin jam’iyyar APC ba za su bari a tsige shi ba.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya yi magana a game da abin da ya jawo rashin hadin kai a shekarun 1960, sannan ya tabo batun siyasar 2023.
Bayan faɗuwa a zaben fidda gwanin APC, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhati, ya sake naɗa Bashir Ahmad kan matsayin mai taimaka masa na musamman kan sadarwar digital
Daraktan kanfen ɗin Tinubu na jam'iyyar APC kuma gwamnan Filato, Simon Lalong, ya ce sun shirya tsaf domin fara yaƙin neman zaɓem shugaban ƙasa a zaɓen 2023.
A kokarinsa na shawo kan gwamnan Ribas, Nyesom Wike, Atiku na naɗa gwamnan Adamawa a matsayin shugaban tawagarsa da zata sulhunta da tsagin gwamna Nyesom Wike.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Jigawa kuma 'dan takarar kujerar sanatan Jigawa ta tsakiya, Alhaji Tijjani Ibrahim Gaya, ya kwanta dama sakamakon rashin lafiya.
Gwamna Simon Lalong na Jihar Plateau ya nemi afuwar Cocin Katolika saboda magana da ya fada game da Paparoma a yayin da ya ke kare nadinsa a matsayin direkta j
Buhari ya yi wannan kiran ne a ranar Juma’a a Maiduguri, a wajen bikin yaye dalibai na musamman da babbar jami’ar Maiduguri tare da ba Alhaji Muhammadu Indimi
Yayin da gwamnan Ribas ya fara kulla kawance da wasu manyan jiga-jigan APC, mai maga da yawun jam'iyyar a Ribas, Finebone, ya sauya sheƙa zuwa tsagin adawa PDP
Siyasar Najeriya
Samu kari