Siyasar Najeriya
Nyesom Wike ya yi watsi da batun sulhu, ya tafi kotu yana neman zama ‘Dan takara. Wike yana ganin Aminu Tambuwal ya sallama kuri’unsa ne bayan an fara zabe.
Dan takarar gwamnan jihar katsina karkashin jamiyyar Apc mai mulki, Dr Dikko Umar Radda ya zabi Hon. Faruq Lawal Jobe A matsayin abokina takarar sa a zaben 2023
Wata kungiyar siyasa da zamantakewa ta Arewa ta tsakiya a karkashin inuwar Middle Belt Congres, a ranar Laraba, ta bukaci tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim.
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya bata kai matsayin da ya kamata a ce ta kai ba. A cewar Obasanjo, duk wanda ya ce abubuwa sun
Shekaru uku bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar kara albashi zuwa mafi karanci a kasar nan, har yanzu malaman makarantun firamare
Gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu, na jam'iyyar APC mai mulki ya bayyana cewa shi a wurin sa ko Peter Obi ne ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a 2023 ya yi dai-dai.
Guguwar sauya sheka a yan kwanakin nan ta addabi jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi, shugabar matan shiyyar tsakiya da masoyanta sun tatara kayansu zuwa APC.
Kungiyar Kiristocin Arewa ta APC ta yi kira da a maye gurbin Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar a zabe mai zuwa.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, a jiya ya jaddada cewa babu yadda za a yi kasar nan ta ci sabon bashin Naira tiriliyan 1.1, domin biyan bukatar ASUU...
Siyasar Najeriya
Samu kari