Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatinsa ta yi kokari wajen tabbatar da komai ya kare daga ayyukan 'yan ta'addan Boko Haram a gwamnatinsa.
Mai neman zama gwamna a inuwar jam'iyyar APC a jihar Adamawa, Sanata Aishatu Ahmed Dahiru Binani, ta ce zata sauya sa'ar jihar idan mutane suka amince mata.
Atiku Abubakar ya je kamfe, ‘Yan takara da jagororin Jam’iyyar PDP sun yi watsi da shi, sa idai sauran mutanen gari sun yi dandanzo domin ganin 'dan takaran.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gargadi yan Najeriya cewa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP sai sayarwa abokansa kasar idan ya ci zabe.
Oby Ezekwesili, tsohuwar ministar ilimi a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci Atiku Abubakar ya dena yi wa yan Najeriya karya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa suna da cimma matsaya kan dan takarar shugaban kasan da al'ummar Ribas zasu zaba a babban zaben watan Fabrairu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce zai share rashawa da almundahanar kudi idan ya ci zabe.
Laila Buhari, yar takarar majalisa na Kano Central karkashin PDP ta zargi shugaban jam'iyyar na kasa, Ayu, da ingiza wutar rashin jituwa a jam'iyyar ta Kano.
Mai neman zama gwamnan jihar Katsina karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Yakubu Lado Dan-Marke ya samu karin magoya baya daga jam'iyyar APC a yankin Ingawa LG.
Siyasar Najeriya
Samu kari