Siyasar Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin ɗam Majalisar Wakilai daga Kano, Hon. Abdulmumini Kofa a Aso Rock, ya yi maganar Sanata Kwankwaso.
Shugaban matasan LP na ƙasa, Kennedy Ahanotu ya bayyana aniyarsa ta neman takarar shugabancin Najeriya a zaɓen 2027, ya cez zai sauya Najeriya ta shigo zamani.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fusata a kan kalaman da tsohon shugaban ADC, Ralph Uche Nwosu ya yi a kan wasu daga cikin jami'anta.
Wata kotu a Keffi na jihar Nasarawa ta tura mutanen Nasir El-Rufa'i gidan gyaran hali bisa zargin tayar da zaune tsaye. Bangaren El-Rufa'i ya musa zargin da aka masa
Tsohon shugaban jam'iyyar ADC da ya mika wa David Mark shugabanci, Ralph Nwosu ya ce gwamnatin APC ta masa tayin mukamin minista don watsi da hadaka.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bukaci 'yan Arewa da su hakura da maganar takara sai Bola Tinubu ya gama wa'adi na biyu a 2031.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a APC, Sunny Moniedafe ya bayyana takaici a kan yadda jam'iyya mai mulki ke dab da ruguje wa idan ba a ɗauki mataki ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na LP, Peter Obi ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa ya gama shirin sauya sheka zuwa ADC, ya ce yana nan a haɗakar ADC.
Sanata Ali Modu Sheriff ya ce sai dai idan Tinubu ya janye ko ba a yi zabe ba ne zai iya yin rashin nasara, amma in ba haka ba to zai lashe zaben 2027 cikin sauki.
Siyasar Najeriya
Samu kari