Siyasar Najeriya
Hadimin Peter Obi, Valentine Obienyem ya ce ya kamata jami'an tsaro su kama Abayomi Arabambi da ya ce Obi da 'yan kwadago za su yi wa Bola Tinubu juyin mulki.
Dino Melaye da wasu manyan aminan siyasar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun fice daga PDP sannan sun koma jam'iyyar hadaka ta ADC. Legit ta jero su.
Yaron tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Bashir El-Rufai, ya yi bayani kan wanda ya fi damar kayar da Bola Tinubu tsakanin Peter Obi da Atiku Abubakar.
Tsohon mai neman takarar shugaban ƙasa a inuwar APC, Nicolas Felix, ya ce Bola Tinubu zai ci zaɓen 2027 da ƙuri'u akalla miliyan 15 domin ADC ba za ta iya ba.
Dr. Emeka Kalu ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar n ada gogewar da zai iya ceto Najeriya daga matsi da rashin tsaro.
Sanata Dino Melaye ya fice daga jam'iyyar PDP saboda rashin tasirin magance matsalolin Najeriya. Ya zargin wasu 'yan jam’iyyar da jefa ta cikin halin da ta ke ciki.
A labarin, za a ji cewa ADC ta ce ta amince da Nasir El-Rufa'i da Peter Obi su ci gaba da zama a jam'iyyunsu yayin da ake shirin babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Wani babban jigon APC a Kano, Fa'izu Alfindiƙi ya bayyana shirin da suke yi na tallata shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta yadda zai lashe zsɓe cikin sauƙi a 2027.
Rikici mai zafi ya kunno kai a jam'iyyar ADC da ƴan adawa suka yi haɗaka a cikinta, tsohon ɗan takarar gwamnan Gombe, Nafi'u Bala ya tada rigima.
Siyasar Najeriya
Samu kari