Siyasar Najeriya
Tsohon ministan Jonathan ya ce rashin iya tafiyar da mulki ne ya haddasa rikicin Osun, yana mai bukatar a dauki matakin dokar ta baci domin kare rayuka da dukiyoyi.
Fasto Ekong ya hango wani gwamna da zai iya mutuwa kafin 2027, ya bukaci Tinubu ya kula da magoya bayansa, kuma ya shawarci Jonathan da kada ya tsaya takara a 2027.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo, ya nuna cewa ba za su shiga wata hadaka da APC ko wata jam'iyya ba. Ya ce SDP na da akidarta.
Atiku da Gudaji Kazaure sun tattauna kan halin da Najeriya ke ciki da matakan ceto ta daga matsaloli, tare da haɗa kai domin samar da jagoranci na gari.
Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung, ya ce bai san ko Bola Tinubu zai ci ko zai fadi ba a 2027, amma 'yan Najeriya sun fara fusata.
Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bukaci ‘yan adawa su daina sukar Shugaba Bola Tinubu inda ya ce su ba shi dama ya gyara kasa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje shugabanni da mambobin jam’iyyar APC a Zamfara da buhunan shinkafa 7,000 a matsayin kyautar azumin Ramadan.
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi magana kan hadakar jam'iyyun adawa inda ya ce haɗin gwiwar Atiku, El-Rufai da Obi ba za su iya kayar da APC ba.
Jam'iyyar NNPP karkashin jagorancin Agbo Major ta bayyana cewa yarjejeniyarta da ƴan Kwankwasiyya ta kare bayan kammala zaben shugaban kasa na 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari