Siyasar Najeriya
Bayan korafin kiranye ga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Hukumar INEC ta ki amincewa da lamarin da cewa ba su cika sharudan da ya kamata ba bisa doka.
Babbar kotun Abuja na shari'a kan nadin Ibas a Rivers. Lauya ya bukaci kotu ta hana shugaban ƙasa tsige gwamna ko nada shugaban riko a kowace jiha.
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Shehu Musa Gabam ya ce sun shirya kwace mulki a hannun Bola Tinubu bayan tsofaffin Sanatoci da Ministoci sun koma SDP.
Shugaban ma'aikatan jihar Rivers ya yi murabus mako daya bayan dakatar da gwamna Fubara. Ya ajiye aiki ne yayin da aka nada sabon sakataren gwamnatin jihar.
Tsohon ministan matasa na kasa, Solomon Dalung ya ce Remi Tinubu na bi Kiristocin Arewa tana cewa Musulman Arewa sun juya baya ga Bola Tinubu kan 2027.
INEC ta karɓi ƙorafin kiranye kan Sanata Akpoti-Uduaghan, inda masu ƙorafi suka kafa hujja da sashe na 69 na kundin tsarin mulkin Najeriya kan cire ta daga majalisa.
Asiwaju Moshood Shittu ya bukaci Rabiu Musa Kwankwaso ya yi taka tsan-tsan, ka da ya yi gaggawar shiga haɗakar ƴan adawa gabanin babban zaɓen 2027.
Tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanatan Arewacin Abia, Sanata Orji Kalu ya yi fatali da bukatar wasu matasan Arews na ya kara da Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Dan majalisar wakilai, Awaji-Inombek Abiante ya bukaci Tinubu ya saka Abdulsalami Abubakar da sarkin Musulmi domin yin sulhu bayan dawo da Fubara gwamna.
Siyasar Najeriya
Samu kari