Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan adawa irin su Nasir El-Rufai wajen kai wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce shirin haɗakar ƴan adawa abin damuwa ne ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kuma bai kamata ya yi sakaci da su ba.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ziyarar da mutane ke kai wa taohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ba sabon abu ba ne saboda ya zama uban ƙasa.
Sanatan Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya ce Bola Tinubu ya kamata ya shiga damuwa idan tsohon shugaban kasa Buhari bai goyi bayansa ba musamman a zabe.
Kungiyar NCAJ ta bukaci Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Zamfara saboda rikicin siyasa, rashin tsaro, da zargin gwamnati na hada kai da masu tayar da kayar baya.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fara nuna rashin gamsuwa da abubuwan da ke faruwa a matakin ƙasa, wasu buyar daga ciki na tunanin sauya sheka zuwa wata jam'iyyar.
Sanata Ned Nwoko ya bayyana cewa zai ba Gwamnan Delta mamaki kan batun kirkiso sabuwar jihar Anioma wacce yanzu haka ta kai karatu na biyu a Majalisa.
Bwala ya ce karramawar da ya samu daga shiyyar Kudu Maso Gabashin Borno alama ce cewa mutanensa na tare da Shugaba Tinubu da tsarin Renewed Hope 100 bisa 100.
Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benuwai ya musanta raɗe-radinda ake yaɗawacewa yana shirin barin jam'iyyar APC saboda rikicin da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa.
Siyasar Najeriya
Samu kari