Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Jam'iyya mai mulki a Kano, Hashimu Dungurawa da roki Gwamna Abba Kabir Yusufu da Kwamishinan 'yan sandan jihar su sasanta.
A labarin nan, za a ji cewa dattijon kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa kasar nan ta samu gagarumin ci gaba, kuma Shugaba Bola Tinubu na kokari.
A watan Yuni, 2025, shugaban APC na mazaba ya mutu a wurin taron raba kudin da masu sauya sheka suka bayar, matar marigayin ya musanta jita-jitar da ake yadawa.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana yadda gwamnatinsa ta shekaru biyu kacal ta fara farfado da sassa daban-daban.
A lanbarin nan, za a ji cewa Gwamna Similayi Fubara ya tabbatar da korar dukkanin kwamishinonin da ya nada kafin Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya dakatar da shi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta gaza magance matsalar tsaro a Najeriya. Ya bukaci kifar da Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce zai iya hakura da takara a zaben 2027 idan wani matashi ya kayar da shi a zaben fitar da gwani.
A labarin nan, za a ji yadda hadimin Shugaban Kasa, AbdulAziz AbdulAzizi ya dura a kan hadakar 'yan adawa da shirin da su ke yi gabanin zaben 2027.
Babbar Kotun Tarayya mai Zama a Osogbo, babbar birnin jihar Osun ta umarci sufeta janar na rundunar yan sandan Najeriya ya cafke shugaban INEC, Mahmud Yakubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari