Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda jam'iyya da ke kunshe da gamayyar hadakar 'yan adawa ta ADC ke kokarin tattara kan jiga-jiganta a shirin da ake na tunkarar babban zabe.
Mai magana da yawun tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Paul Ibe ya ce Atiku Abubakar na jan kafa wajen bayyana shirinsa na takara ne saboda gina dandalin siyasa.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
A labarin nan, za a ji yadda sabanin siyasa a jihar Akwa Ibom ya jawo guda daga cikin masu rike da mukamai a jihar, Ndianaabasi Udom ya ajiye mukaminsa.
A labarin nan, za a ji magoya bayan Peter Obi da ke cikin hadakar adawa ta ADC na zargin tsagin Atiku Abubakar zai bayar da Daloli a neman takarar Shugaban Kasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya gana da tawagar tarayyar Turai (EU) kan zaben 2027. EU ta bukaci inganta zaben Najeriya bayan 2023.
A makon da ya wuce aka ce Goodluck Jonathan zai yi takara a zaben 2027 mai zuwa. fadar shugaban kasa, 'yan siyasa da lauyoyi sun yi karin haske kan lamarin.
A labarin nan, za a ji yadda lauyoyi mata su ka jagoranci gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Kwamishinan 'yan sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori.
Jam’iyyar ADC ta shiga jimami bayan mutuwar mataimakin sakataren hulda da jama'a na Imo, Hon. Ugochimereze Asuzu, wanda aka bayyana a matsayin babban jigon Inyamurai
Siyasar Najeriya
Samu kari