Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce matuƙar PDP ta rushe to Najeriya za ta shiga babbar matsala domin za a samu shugaban kasa ɗan kama karya.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya nuna yatsa ga gwamnan jihar Bauchi da shugaban rikon kwarya na PDP kan rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Obasanjo ya ce Janar Abacha ne ya kitsa kashe MKO Abiola, Shehu Yar'Adua da shi kansa a gidan yari. Ya ce an kashe Abiola da Yar'Adua, amma Allah ya tsare shi.
A labarin nan, za ku ji yadda ayyukan Bola Ahmed Tinubu suka farantawa matasan jihar Kaduna, kuma sun dauki alkawarin saka masa a babban zaben 2027.
Za a ji yadda rikicin SDP ya tsananta yayin da wani bangare ya yi watsi da Shehu Gabam tare da goyon bayan Cif Adedina a matsayin shugaban jam’iyyar.
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Tsohon ministan shari'a a gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, Abubakar Malami ya soki Bola Tinubu, gwamnonin APC da Ganduje kan mayar da hankali a 2027.
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Jagoran kungiyar 'The Alternative', Segun Sowunmi, ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta sha mamaki a lokacin zaben shugaban kasa na shekarar 2007 da ke tafe.
Siyasar Najeriya
Samu kari