Siyasar Najeriya
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta yi fatali da karar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta suka shigar, suna kalubalantar sakamakon zaben gwamnan jiha% Edo.
A yau Alhamis, kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tsara yanke hukunci a ƙarar da PDP da ɗan takararta suka kalubalanci nasarar Gwamna Okpebholo na Edo.
Shehu Atiku Abubuwa ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da shirin kinkimo bashin Naira tiriliyan 40 domin amfani da su wajen yakin neman zabe a shekarar 2027.
Major Prophet ya ce 'yan siyasa za su kokarin amfani da addini daga 2025 domin yakin neman zaben 2027, inda ’yan siyasa za su rika siyan malamai.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kara yawan mambobinta a majalisar wakilai bayan wasu 'yan majalisa na jam'iyyun LP da PDP sun sauya sheka zuwa cikinta.
Jam'iyyar PDP ta rasa mamba ɗaya tilo da take da shi daga jihar Ondo a Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Olarewaju Akingbaso ya sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Cif Moses Ayom ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na bukatar zango na biyu domin karisa muhimman ayyaukan gyara da ya fara a Najeriya.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da APC kan yunkurin maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ta ce suna tsoron faduwa a 2027.
Jam'iyyar APC reshen jihar Akwa Ibom ta yabawa Mai girma Gwamna Umo Eno bisa yadda yake tafiyar da mulki ba tare da nuna banbancin siyasa ko wariya ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari