Siyasar Najeriya
Gwamna Makinde ya ce rikicinsa da Nyesom Wike ba na mutum 1 ba ne, rikici ne na yunkurin mayar da Najeriya karkashin jam’iyya, wanda ke barazana ga dimokuraɗiyya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sauya shekar da waau gwamnoni ke yi zuwa jam'iyyar APC ba zai hana su faduwa ba a zaben 2027.
Wasu 'yan majalisar Kano da suka hada da masu ci yanzu da tsofaffi, sun amince mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya fito takarar gwamna.
Umar Sani ya bayyana cewa Nyesom Wike ya bukaci PDP ta janye takarar shugaban kasa a 2027, ko kuma ta fuskanci rikici mai tsanani cikin jam’iyyar gabanin zaben.
Jam'iyyar PDP ta kasance babbar jam'iyya a tarihin siyasar Najeriya. Tun bayan kafuwarta ta samu shugabanni daban-daban wadanda suka jagorance ta.
Rahotanni sun nuna cewa an tsaya ana kallon kallo tsakanin Gwamna Bala Mohammed, Seyi Makinde, Turaki da Wike bayan jami'an tsaro sun umarci kowa ya fita.
PDP, tsagin ministan Abuja, ta fatattaki gwamnonin Oyo, Bauchi da Zamfara daga jam'iyyar sannan ta tsige dukkanin shugabanninta a jihohi shida saboda wasu dalilai.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki ya bukaci shugaban Amurka, Donald Trump da sauran kasashen duniya su kawo dauki dok ceton Najeriya.
Rikicin tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose da Olusegun Obasanjo ya dawo sabo 'yan sa'a'i bayan sun yi sulhu. Fayose ya yi wa Obasanjo maganganu masu zafi.
Siyasar Najeriya
Samu kari