Siyasar Najeriya
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Majalisar wakilai ta ayyana kudin kamfen da 'yan takarar shugaban kasa, gwamna, Sanatoci, 'yan majalisar wakilai, ciyamomi da kansiloli za su iya kashewa a zabe.
APC ta gudanar da taron kusoshin jam'iyyar na kasa a fadar shugaban kasa, tare da shugabanni da gwamnonin da suka sauya sheka daga PDP da sauran jam'iyyu.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Majalisar dokokin jihar Kwara ta dakatar da Hon. Saba Gideon na tsawon watanni uku bayan an same shi da laifin nadar taron sirri da yada bayanai ba tare da izini ba.
Tawagar masarautar Ogbia a yankin Neja Delta da shugaba Goodluck Jonathan ya fito ta nuna goyon baya da tazarcen shugaban kasa Bola Tinubu a 2027.
Tsofaffin yan APC a jihar Akwa Ibom sun fara nuna bacin ransu kan kalaman kakakin Majalisar dokokin jihar, wanda ya ve tikitin yan majalisa 26 na hannunsa.
A labarin nan, za a ji Ministan ayyuka, David Umahi ya shaidawa mazauna shiyyarsa muhimmanci ayyukan Bola Tinubu wajen cigaban yankin, yana neman kuri'a a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya karyata labarin da magoya bayansa suka fitar na cewa ya sauya shiga APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari