Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP ta yi tsokaci kan batun sauya shekar Gwamna Caleb Mutfwang zuwa jam'iyyar APC. Ta bayyana cewa har yanzu gwamnan ne shugabanta a jihar.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, ta sanar da dakatar da Alhaji Sammani Ungogo daga Shugaban dattawan yankin kan kin bin umarni.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya amince zai yi takarar Sanatan Kogi ta Tsakiya a 2027. Kujerar ce a yanzu Sanata Natasha Akpoti ke rike da ita a PDP.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi tsokack kan babban zaben 2027. Ya gano wanda ya cancanci ya shugabanci Najeriya.
Wata kungiya mai suna National Grassroots Movement (NGM), ta fito ta yi zargi kan shirin da ta ce ana yi domin tsige shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi tsokaci kan batun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Wike ya ce akwai matsala idan ya bar PDP.
Hukumar INEC ta lika sunayen yan takara 12 tare da mataimakansu na jam'iyyu daban-daban, wadanda za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti na shekarar 2026.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba dole sai Gwamna Fubara ya nemi izininsa sannan zai iya sauya sheka daga PDP zuwa APC mai mu'ki ba.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya gargaɗi masu son shiga APC cewa biyayya ga Tinubu ba tabbacin samun tazarce ba ne, yayin da yake ƙarfafa siyasarsa a jihar Rivers.
Siyasar Najeriya
Samu kari