Siyasar Najeriya
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Nentawe Yilwatda, shugaban APC na kasa, ya nada mashawarta na musamman da mataimaka ciki har da Danladi Sankara domin inganta gudanarwar jam'iyyar a kasa.
Shugabannin jam'iyyar PDP na duba yiwuwar komawa tsarin sulhu na Bukola Saraki domin shawo kan rikicin cikin gida da ya raba jam’iyyar gida biyu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan kin aiwatar da 'yancin kananan hukumomi. Ya ce akwai abin da Tinubu ke shiryawa.
Tsohon shugaban EFCC, Ibrahim Magu, ya ce ba a gayyaci Goodluck Jonathan ba kan badakalar makaman saboda takardu sun nuna ba a amince da kudin don kamfen ba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule.Lamido ya bayyana cewada yiwuwar ya bar jam'iyyar PDP matukar aka gaza samo mafita game da rigingimun cikin gida.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana nadamar goyon bayan Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023, yana cewa sakamakon mulkin bai dace da burinsa ba.
Rundunar soji ta cafke jami’an ‘yan sanda huɗu da ake zargi suna ba da rakiya ga wani dan siyasa, sabanin umarnin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar domin kare al'umma.
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo ya bayyana yadda Yahaya Bello ke tasiri a gwamnatinsa. Ya ce Yahaya Bello ya nada shugabar masu tasiri a gwamnatinsa a Kogi.
Siyasar Najeriya
Samu kari