Siyasar Najeriya
Tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya karyata jita-jitar cewa yana shirin barin APC zuwa jam’iyyar ADC bayan murabus daga kujerar minista.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci gwamnatin Najeriya ta yi magana kan shirun da Najeriya ta yi bayan kama shugaban Venezuela da Donald Trump ya yi, Tinubu ya yi shiru
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada manufofi, Daniel Bwala, ya yihasashen abubuwan da za su faru da Peter Obi a jam'iyyar ADC a zaben 2027
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya yaba da salon mulkin jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa ita ce jam'iyyar da ta dace da mulkin Najeriya.
A labarin nan, , za a ji cewa jagora a APC reshen jihar Taraba, Cif David Sabo Kante ya bayyana fargabar cewa sauya sheka na iya ruguza jam'iyya.
Tsohon gwamnan jihar Abia ya dawo harkar siyasa gadan gadan bayan tafiya hutu, ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Sakataren APC na kasa, Ajibola Basiru ya bukaci Nyesom Wile ya yi murabus daga matsayin ministan harkokin Abuja don ya maida hankali kan siyasar Ribas.
Mataimakiyar gwamnan jihar Ribas, Farfesa Ngozi ya yanki katin zama cikakkiyar yar APF, ta jaddada goyon bayanta ga Fubara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ci gaba da shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. An ji mutanen da za su bi shi daga NNPP.
Siyasar Najeriya
Samu kari