Siyasar Najeriya
Shugaban APC na jihar Kwara, Sunday Fagbemi ya bayyana cewa yawan gwamnoni zai taimaka wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Mambobi biyu a Majalisar dokokin jihar Gombe sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, sun ce salon mulkin Gwamna Inuwa Yahaya ne ya ja hankalinsu zuwa jam'iyya mai mulki
Hukumar EFCC ta gano makarkashiyar ’yan siyasa na ɓata sunan Ola Olukoyede kafin zaɓen 2027 domin dakatar da binciken rashawa; ta ce ba za ta tsorata ba a yau.
Kwanaki kaɗan bayan sauya shekar Peter Obi zuwa ADC, Datti Baba-Ahmed ya ayyana shiga takarar shugaban ƙasar Najeriya a 2027 ƙarƙashin jam’iyyar LP,
Shugaban PDP na Kudu maso Kudu, Emmanuel Ogidi ya ce jam'iyyar na shirin ganawa da Atiku Abubakar da Peter Obi domin gina adawa mai karfi kafin 2027.
Fasto Elijah Ayodele ya ce Atiku Abubakar zai fuskanci matsin lamba domin ya janye takararsa ga Goodluck Jonathan a zaben 2027, daga kasashe da ‘yan siyasa.
Dr Yunusa Tanko, na Obedient Movement, ya ce Peter Obi zai yi takara a 2027, yana tabbatar da alkawarin wa’adi daya da zai mayar da mulki ga Arewa.
Kungiyar dattawan Arewa, ACF ta bayyana cewa ba za ta goyi bayan kowane dan takarar shugaban kasa ba a 2027, amma za ta tattauna da su kan tsaro, talauci, da ilimi.
Jam’iyyar ADC ta musanta tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa na 2027; Bolaji Abdullahi ya soki gwamnati kan tsananin haraji da rashin tsaro a fadin Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari