Siyasar Kano
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi mutanen Kano da ke zaune a ciki da wajen ƙasar nan murnar dhiga sabuwar shekara tare da fatan samun saukin rayuwa.
Guda daga cikin jagorori a cikin APC ta Kano, AbdilMajid Danbilki Kwamamda ya bayyana cewa ba zai amince Ganduje ya ci gaba da mulkin rashin adalci ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP., Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi tir da masu son raba kansa da gwamna Abba Kabir Yusuf da kiran Abba tsaya da kafarka.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan barakar da aka so kawowa tsakaninsa da Gwamna Abba Kabir Yusuf a kwanakin baya.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta dauki nauyin karatun wasu matasa a jami’o’in waje. Dawowar wadannan dalibai ke da wuya sai aka ji mai girma gwamna ya ba su aiki.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce NNPP za ta rage tasirin APC a Kano a 2027. Ya bukaci magoya baya da su hada kai wajen tabbatar da nasarar jam’iyyar a zaben gaba.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano, ta yi martani ga jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso. APC ta bukaci Kwankwaso farka daga mafarkin da yake yi.
Jagoran kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin rage tasirin jam'iyyar APC a jihar Kano zuwa zaben 2027.
Sanata Barau Jibrin ya karbi jigon NNPP a jihar Kano Alhaji Sani Garka Danbatta zuwa tafiyar APC. Alhaji Garka Danbatta ya fice daga tafiyar Kwabkwasiyya a Kano.
Siyasar Kano
Samu kari