Siyasar Kano
Sanata Barau Jibrin ya samu goyon bayan masu shirya shirin dogon zango na Dadinkowa a Abuja. Dalhatu Musa Dakata da aka fi sani da Nuhu Kansila ya jagorance su.
Gwamnatin Kano ta umarci hadiman da aka nada mukamai daban daban da su gaggauta bayyana adadin kadarorin da suka mallaka ga hukumar da'ar ma'aikata.
Sanata Barau Jibrin ya karɓi manyan ‘yan SDP da suka sauya sheka zuwa APC, yana mai cewa sun fahimci irin cigaban da jam’iyyar ke kawowa Najeriya.
Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin kama tsohon Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari'a a mulkin Abdullahi Ganduje mai suna Barista M. A. Lawal.
Gwamna Abba Yusuf ya naɗa Ibrahim Adamu Kwamishinan Raya Gidaje na Kano, yana mai buƙatar ya tunkari matsalar gidaje, musamman ga ma’aikatan gwamnati.
Gwamnatin jihar Kano ta aika tawaga ta musamman ga Darakta janar na hukumar wutar lantarkin karkara (REA), Injiniya Abba Ganduje, kan maganar wutar lantarki.
Ana ta hasashen karfafa siyasa bayan tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi, da Muhammad Diggol sun kai ziyara ga Sanata Barau Jibrin.
SanataBarau Jibrin ya karbi shugabannin 'yan Arewa a Legas zuwa APC bayan sauya sheka. Za a kafa tafiyar Arewa domin marawa Sanata Barau baya da cigaba.
Shahararrun mawakan Kannywood, Adamu Hassan Nagudu da Yusuf Karkasara sun sauya sheka daga NNPP zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta hannun Barau Jibrin.
Siyasar Kano
Samu kari