Siyasar Kano
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
Wanda ya kafa jam'iyyar NNPP, Dr. Boniface Aniebonam ya nuna goyon bayansa ga zaben Farfesa Joash Amupitan da Bola Tinubu ya yi a hukumar zabe ta INEC.
Bayan murabus din ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, wannan rahoto ya yi bincike kan ministocin da suka yi murabus ko kuma Bola Tinubu ya sallame su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce shekarar 2027 ta Allah ce, kuma ba zai bari barazana ta siyasa ta hana shi ci gaba da ayyukan alheri ba a Kano.
Yayin da ake ci gaba da korafi kan zargin Malam Abubakar Lawan Triumph, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana cewa suna da shiri na musamman kan zaben 2027 a Kano.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, zai yi rabon tallafi ga marasa galihu a jihar Kano. Za a raba tallafin ne dukkan kananan hukumomi.
Lauyan Gwamnatin Kano, AbdulKarim Maude, ya nuna damuwa kan rashin ganin yan sanda a ranar yanci inda ya ce hakan zagon kasa ne ga ikon Gwamna Abba Kabir.
Bayan yada jita-jitar Rabiu Musa Kwankwaso zai koma APC, tsohon gwamnan ya jaddada cewa sauya shekar sa zai kasance da sharudda, ciki har da samun mukamai.
Gwamnatin jihar Kano ta biya tsofaffin kansilolin jihar hankokinsu da suka kai Naira biliyan 5.6. Kansilolin sun gana da Sanata Barau a Abuja ranar Juma'a.
Siyasar Kano
Samu kari