Siyasar Kano
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya fito da wasu kalamai a kan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yaba wa Rabi Kwankwaso yayin murnar cikarsa shekara 69 da haihuwa. Ya ce Kwankwasiyya na nan daram a Kano.
A labarin nan, za a ji fitaccen ɗan jarida a Kano, Ibrahim Ishaq Rano ya shaki iskar ƴanci bayan yan sanda sun rufe shi bisa zargin bata wa hadimin Gwamna Abba sun.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tababtar da tsare wani dan jarida bisa zargin bata sunan hadimin gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Ta ce ana yin bincike.
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yaba wa Sanata Rabiu Kwankwaso da ya halarci zaman majalisa domin bankwana da marigayi Rt. Hon. Agunwa Anaekwe.
Gwamnatin Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da ‘ya’yansa guda biyu da wasu kotu bisa zargin almundahanar N4.4bn kan aikin tsandauri a Dala.
Dan jam'iyyar APC, Garba Kore ya ce sun shirya tsaf domin kwace mukin jihar Kano a 2027 wajen Abba Kabir Yusuf. Ya ce Kwankwaso ya fi jama'a a jihar Kano.
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
Wanda ya kafa jam'iyyar NNPP, Dr. Boniface Aniebonam ya nuna goyon bayansa ga zaben Farfesa Joash Amupitan da Bola Tinubu ya yi a hukumar zabe ta INEC.
Siyasar Kano
Samu kari