Siyasar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta biya tsofaffin kansilolin jihar hankokinsu da suka kai Naira biliyan 5.6. Kansilolin sun gana da Sanata Barau a Abuja ranar Juma'a.
A labarin nan, za a ji yadda lauyoyi mata su ka jagoranci gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Kwamishinan 'yan sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana yadda gwamnatinsa ta shekaru biyu kacal ta fara farfado da sassa daban-daban.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya caccaki Kwamishinan Yan Sandan Kano bisa rashin halartar wurin faretin bikin ranar da Najeriya ke cika shekara 65 da samun yanci.
Wani jigo kuma daya daga cikin jagororin tafiyar Kwankwasiyya a Gobirawa da ke Dala, Alhaji Amadu Danfulani ya sauya sheka daga NNPP zuwa jam'iyyar APC.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya raba Naira miliyan 807.6 ga matasa 5,384 a Kano, domin su ja jari ko su fadada sana'o'insu. Ya ce burinsa shi ne su dogara da kansu.
A labarin nan, za a ji yadda hadimin Shugaban Kasa, AbdulAziz AbdulAzizi ya dura a kan hadakar 'yan adawa da shirin da su ke yi gabanin zaben 2027.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC. Sun fito daga Mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono sun yasar da jar hula.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an gwamnatinsa kan nuna halayen kirki wajen sauke nauyin da aka dora musu. Ya ce hakan na da muhimmanci.
Siyasar Kano
Samu kari