Siyasar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Yusuf Sharada, daya daga cikin hadiman Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fadi dalilai biyu da ya sa ake son komawa APC.
Saƙonnin taya murna na cikar gwamna Abba Kabir Yusuf shekara 63 sun ƙunshi bayanan siyasa masu zurfi daga Ganduje da Kwankwaso, suna ɗauke da alamu na sauyin kawance
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen dan siyasa a Kano, Garba Kore Dawakin Tofa ya ce akwai shirin Kwankwasiyya na hana Abba Kabir Yusuf takara a 2027.
Kotun jihar Kano ta dauki matakin rusa hukuncin shugabannin NNPP na kasa kan rusa shugabancin jihar Kano da suka yi bayan fara rikicin Abba Kabir da Kwankwaso.
Mataimakin shugaban jam'iyyar NNPP na kasa, Alhaji Sani Danmasani ya bayyana cewa Gwamma Abba Kabir ne jagoran jam'iyya ba Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya ce Kwankwaso ba shi da hujjar cewa Abba ya ajiye masu kujerar gwamna kafin ta fice daga jam'iyyar NNPP.
An fito da wani tsohon bidiyo na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, yana nuna tsantsar biyayyarsa ga Rabiu Musa Kwankwaso. Ya ce ba zai masa butulci ba.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi kalamai kan masu raina jam'iyyar NNPP, ya ce za su sha mamaki.
Ana ci gaba da tattaunawa kan shirin sauya shekar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Majiyoyi sun bayyana dalilinsa na barin NNPP.
Siyasar Kano
Samu kari