Siyasar Kano
Jagoran NNPP na kasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa babban bacin ransa shi ne daukar gwamnatin da suka sha wahala a mika wa Ganduje.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan batun sauya sheka. Ya ce zai ci gaba da zama a jam'iyyar NNPP.
Wasu majiyoyi sun bayyana cewa Rabiu Kwankwaso da ya shirya kwace mulkin jihar Kano daga hannun Abba bayan gwamnan ya iara kokarin tsayawa da kafarsa.
Majiyoyi sun ce manyan jiga-jigan jam'iyyar NNPP a Najeriya a kananan hukumomi 44 na Kano na matsa wa Gwamna Abba Yusuf ya koma APC mai mulkin kasar.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya tabbatar da cewa ba zai bi tawagar Gwamna Abba Kabir Yusuf su tafi APC tare ba, ya ce zai sanar da shirinsa.
Rigimar siyasa a jihar Kano na kara dauki dumi bayan Gwamna Baba ya shirya komawa APC, bayanai sun nuna Kwankwaso na duba yiwuwar komawa jam'iyyar ADC.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya zauna da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar NNPP da 'yan Kwankwasiyya ana Abba Kabir Yusuf na shirin fita daga NNPP zuwa APC mai mulki.
Wata babbar kotun jihar Kano, ta yi hukunci kan dakatarwar da aka yi wa shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa. Ta hana shi shugabanci.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma APC a ranar Litinin, Abdullahi Umar Ganduje da Kashim Shettima na cikin wadanda za su karbe shi daga NNPP.
Siyasar Kano
Samu kari