Siyasar Kano
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na cigaba da karbar matasa da kungiyoyi domin jaddada akidar Kwanwasiyya a gidajensa da ke Kano da Abuja Abba na shirin shiga APC.
Masu 'yan NNPP masu biyayya ga Sanata Rabiu Kwankwaso sun kauracewa taron da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shirya domin tallafawa matasan Kano.
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da raba kayan tallafi ga matasan Kano 2,260 bayan koya musu sana'o'i. Ya yabi Rabiu Kwankwaso, ya soki Abdullahi Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bakin Kwamishinan yaɗa labarai, Ibrahim A Waiya ya bayyana cewa ba da ka ake maganar sauya sheƙar Gwamna ba.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya je Faransa domin ganawa da Shugaba Bola Tinubu kwanaki biyar bayan haduwa da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan jagoran NNPP na kasa, Rabiu Musa kwankwaso da waua kwamishinoni sun yanke shawarar ba za su bi Abba Kabir zuwa APC ba.
Rikici ya barke tsakanin Kwankwaso da Gwamna Abba Yusuf yayin da wasu 'yan NNPP ke shirin shiga APC a Kano. Kwankwaso ya ce a biya su wahalar da suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP a matakin kasa ya bayyana rashin amincewa da hukuncin da kotu ta yanke game da dambarwar Shugabanci a Kano.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
Siyasar Kano
Samu kari