Siyasar Arewa
Kungiyar matasan Arewa ta Arewa Youth Ambassadors (AYA) to kori shugabanta, Yahaya Abdullahi, inda ta zarge shi da son rai da kabilanci.l, tare neman a yi bincike.
Tshohon shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan ya karyata maganar cewa Bola Tinubu ya kawo wahala Najeriya kuma an gaza masa martani.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa jam'iyyar NNPP budaddiya ce ga kowa inda ya yiwa Mallam Nasir El-Rufai tayi.
Jam'iyyar NNPP ta kaddamar da sabon tambarin jam'iyya yayin da ta sha kaye a zaben 2023 da ya gabata bara. An bayyana dalilin sauya tambarin baktatan.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi magana kan korarsa da aka yi a jam'iyyar NNPP inda ya ce babu wanda ya isa bayan su ne gatan jami'yyar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya dauki matakin shari'a kan mamban Majalisar jihar Kaduna da gidan talabijin na Channels kan zargin bata masa suna.
Wasu masu amfani da shafukan sada zumunta sun fara yada bidiyo mawaki Dauda Kahuta Rarara da cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, amma an gano ba shi ba ne.
Wata kungiya mai rajin kawo cigaba da wayar da kan al'umma a Arewa (NAN) ta fadi yadda ake shirin wargaza APC a Zamfara saboda kin jinin Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta kara shiga rudani a jihar Zamfara bayan dan majaliar tarayya mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji ya kara sabon tsagi da mutanensa.
Siyasar Arewa
Samu kari