Siyasar Arewa
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana irin wahalar da Bola Tinubu zai sha a hannun yan Arewa a 2027 inda ya ce shugaban zai sha mamaki.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Kungiyar Arewa ta Northern Stakeholders Consultative Forum ta bukaci mahukuntan kasar nan su gaggauta binciken dan majalisa, Hon. Ugochinyere Ikenga.
Tsohon kwamishinan ayyuka a jihar Kano a lokacin Ganduje, Mu'azu Magaji ya yi magana kan zargin matar Abdullahi Ganduje da sace kudin jihar Kano har N20bn.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya dauki matakin hana hadimansa na siyasa fita wajen jihar idan gwamnati ce za ta dauki nauyinsa duba da tattalin arziki.
Sanata Babangida Hussaini da ke wakiltar Jigawa ta Arewa maso Yamma ya ce abin takaici ne yadda aka yi barna a jihar inda ya ce ya yafewa masu zanga-zanga.
Kungiyar Arewa Young Leaders Forum (AYLF) ta bukaci gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed da ya janye kalamansa tare da neman afuwar Shugaba Tinubu.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Jam'iyyar SDP ta zargi gwamnatin jihar Kogi da magoya bayan APC ta yin taron bikin murnar samun nasara a shari'ar zaben gwamnan jihar tun gabanin kotu ta yi hukunci.
Siyasar Arewa
Samu kari