Siyasar Arewa
Babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci inda ta dakatar da APC da PDP da wasu jam'iyyu guda 19 daga kawo cikas ga hukumar zaben jihar Kano (KANSIEC).
Akalla gwamnonin PDP shida ne ke adawa da Umar Iliya Damagum. Wasu jiga-jigan jam’iyyar na ganin Damagum ya wuce gona da iri a matsayinsa na shugaban PDP na kasa.
Bayan tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kwara, shugaban hukumar zaben jihar (KWSIEC), Mohammed Baba-Okanla ya sanar da sakamakon zaben.
A cikin labarin nan, za ku ji cewa jagororin kungiyoyin matasa sama da 60 sun janye daga shiga gagarumin zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin tarayya.
Jam'iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah wadai da sake ware makudan kudi har N30bn na wasu ayyuka inda ta bukaci hukumar EFCC ta fara bincike a kai.
Daga karshe gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi martani kan rahotan farautar magabacinsa, Nasir El-Rufai, inda ya bayyana hakikanin halin da ake ciki.
Mai ba Abba Kabir Yusuf shawara ya ajiye mukami daga gwamnatin Kano ya koma APC. Sanata Barau Jibrin ya ce hakajn zai taimaka wajen kowo cigaba a APC.
A wannan rahoton, kungiyar Northern Elders Forum ta bayyana damu wa kan halin da jami'an rundunar sojin ruwa na kasa, Seaman Abbas Haruna ke ciki.
Shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana kadan daga abubuwan da suka jawo dan takarar gwamnan Kogi a zaben da ya gabata. Ya kuma kare matsayar jam'iyyar.
Siyasar Arewa
Samu kari