Siyasar Arewa
Yayin da ake cece-kuce kan tsare yara ƙanana na tsawon watanni uku, Kungiyar Dattawan Arewa sun yi martani tare da yin Allah wadai kan matakin hukumomi.
Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mai bibiyar harkokin gwamnati, Mahdi Shehu ya tona dalilin karuwar rashin cigaba a Arewacin Najeriya.
Rikicin manyan APC a Sokoto ya fara raba kan sarakunan gargajiya a jihar Sokoto. Sarakuna sun fara ajiye aiki suna goyon bayan ɓangaren yan siyasa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi wa yan Najeriya bayani kan dalilin da ya sa aka gaza gyara wutar lantarki a Arewacin kasar nan.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun shaidawa gwamnatin tarayya rashin jin dadin yadda matsalar lantarki ta girmama a shiyyar ta hanyar samar da karin layukan wuta.
Shugabanni a Arewacin Najeriya da suka hada gwamnoni da sarakunan gargajiya sun nuna damuwa kan sabon kudiri da ke gaban Majalisar Tarayya na haraji.
Bayan jihohin Arewacin Najeriya sun kwana akalla takwas babu ko kyallin hasken wutar lantarki, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni
Gwamnonin jihohin Arewa sun gano cewa talaucin da ake fama da shi a Najeriya gami da manyan kalubalen tsaro ya fi kamari a shiyyar nan idan aka kwatanta da Kudu.
Sahugaban PDP ya ce wahalhalun da 'yan Najeriya ke ciki na da nasaba da rashin kwarewa da halin ko in kula na shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Siyasar Arewa
Samu kari