Siyasar Arewa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ikirarin cewa Legas na son ta yiwa Arewacin Najeriya mulkin mallaka, ta hanyar kakaba sarki, karbe mata haraji da kasuwanci.
Hukumar zaben jihar Zamfara (ZASIEC) ta sanar da zaben kananan hukumomi 14 da aka yi inda ta ce jam'iyyar PDP ce ta lashe dukan kujerun da na kansiloli.
Sabon karamin Ministan gidaje da raya karkara, Yusuf Abdullahi Ata ya fara guda daga cikin ayyukan da ya sa gwamnatin Bola Tinubu ta nada shi mukamin.
Rikicin cikin gida da ke kokarin daidaita NNPP reshen jihar Kano ya dauki wani salo bayan Sanata Kawu Sumaila ya gargadi shugaban jam'iyyar, Hashimu Dungurawa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan mazabar Sanatan Shehu Buba da ke wakiltar Bauchi ta Kudu sun fara shirin yi masa kiranye kan wasu zarge-zarge.
Yan Najeriya da dama sun yi Allah wadai da matar Sanata Shaibu Isa Lau ta da aka kama matashin da ya yi bidiyo kan rashin katabus a yankinsu da ke Taraba.
Kungiyar Arewa Consensus for Jonathan (ACJ) ta bayyana nadamar kin zaben Jonathan a 2015, tana yabawa da irin ci gaban da ya kawo yankin Arewa a fannin ilimi.
Tsohon dan takarar gwamna a NNPP a jihar Gombe, Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki ya sauya sheka zuwa PDP a yau Asabar 9 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki.
Siyasar Arewa
Samu kari