Siyasar Arewa
Tsohon gwamnan jihar BenuwaI, Samuel Ortom ya ce ba ya tunanin haɗakar ƴan adawa watau ADC za ta kai labari, yana mai cewa shi da magoya bayansa suna nan a PDP.
Kamar yadda ya saba, fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya tura gargadi ga Shugaba Bola Tinubu game da wasu yan Arewa saboda zaɓen shekarar 2027.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya yi magana kan wanda zai gaje shi a kujerar gwamna inda ya ce addu’a ta fi komai yayin da ake ta rade-radi kan lamarin.
Barista Kashim ya fice daga PDP yana mai nuna godiya ga jam’iyya da mazaba, inda ake hasashen zai sake yin takarar gwamna a 2027 karkashin wata sabuwar jam’iyya.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC mai mulki sun kasa cimma matsaya kan wanda ya dace ya karɓi shugabancin jam’iyyar daga yankin Arewa ta Tsakiya.
Buba Galadima ya ce Alhaji Ahmadu Yaro ne babban mai taimakawa Muhammadu Buhari da kudi har ya samu nasara a 2015. Ya lissafa wadanda suka taimaki Buhari.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaben 2027, shugaban wata kungiyar APC a Bauchi ya sadaukar da motarsa sukutum domin goyon bayan Sanata Kashim Shettima.
An fara korafi kan sayen motoci da 'yan majalisar jihar Kebbi suka saya wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da gwamna Nasir Idris domin zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon minista shari'a, Musa Elayo ya fice daga PDP zuwa ADC bayan shekaru 26, inda ya bayyana aniyarsa ta gina siyasa mai gaskiya gabanin zaɓen 2027.
Siyasar Arewa
Samu kari