Siyasar Arewa
Jam’iyyar APC a jihar Jigawa za ta dauki matakin doka kan wasu mambobinta inda ta ce su guji tayar da fitina, musamman masoyan Mohammed Badaru Abubakar.
Shugaban kungiyar matasan APC, Arewa maso Gabas, Kabiru Garba Kobi ya ce sun 'yanta fursunoni 59, sun dauki nauyin karatun marayu 59, don taya Shettima murna.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana goyon bayansu ga Bola Ahmed Tinubu a kan batun samar da 'yan sadan jihohi.
'Yan sanda sun gayyaci tsohon Gwamna Nasir El-Rufai da wasu kusoshin ADC 6 domin amsa tambayoyi kan zargin hada baki da tayar da zaune tsaye a jihar Kaduna.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun mika jerin bukatunsu na tsaro da ababen more rayuwa ga shugaba Tinubu don tallafawa ci gaban yankin. Tinubu ya kwantar da hankulansu.
A labarin nan, za a ji cewa Farouk Adamu Aliyu, daya daga cikin jagorori a APC ya bayyana cewa 2027 kawai ake jira, amma Bola Tinubu zai koma kujerarsa.
Jigon APC, Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi ikirarin cewa daga nan zuwa karshen 2025, manyan yan Arewa za su kara gamsuwa da mulkin Tinubu ta hanyar komawa APC.
A labarin nan, za ji cewa gwamnatin jihar Kebbi ta karyata tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami SAN da ya ce APC ta dauki nauyin kai wa jama'arsa hari.
Kansilolin APC a majalisar Abuja sun tsige shugaban majalisa, Mathew Yare, tare da maye gurbinsa da Jankaro Ibrahim. Sai dai, Yare ya ce matakin ya saba doka.
Siyasar Arewa
Samu kari