Siyasar Arewa
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan, Kabiru Tanimu Turaki ya samu damar mika fam ga jam'iyyar PDP domin tsayawa takarar shugaban jam'iyya.
Dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya sanar da cewa ba zai sake tsayawa takarar Majalisar Wakilai a 2027 ba, domin bai wa matasa dama.
Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa ya ce Muhammadu Buhari ya kewaye kansa da masu kwaɗayi da suka rinka yaba masa amma suka watsar da shi bayan ya bar mulki.
Jigon APC daga Jigawa, Abdullahi Mahmood Garun Gabas ya ce Gwamna Umar Namadi ya gurgunta jam’iyyun adawa a kananan hukumomi 27 da ke jihar saboda ayyukansa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa zaben Kabiru Tanimu Turaki a matsayin wanda suke goyon bayan ya zama shugaban PDP ya halatta a doka.
Gwamnonin Najeriya sun umarci magoya bayansu da su fara kamun kafa a majalisu domin tabbayar da dokar ware wa mata kujerun siyasa na musamman a jihohi da tarayya.
A labarin, za a ji yadda amincewa nadin Tanimu Turaki a matsayin sabon shugaban PDP na kasa zai iya kara dulmiyar da jam'iyyar a cikin rikicin gida.
Jiga-jigan jam'iyyar PDP 15 a Zamfara, ciki har da shugabanni na jiha, sun koma APC. Yari da Matawalle za su karɓe su, APC ta ce za ta kwato mulki a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya fito da wasu kalamai a kan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Siyasar Arewa
Samu kari