Siyasar Arewa
Nasiru Yusuf Gawuna da Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq sun gana da Rabiu Kwankwaso a Abuja a wata tawaga. Mai magana da yawun gwamnan Kano ya yi magana kan ziyarar.
Shirin Gwamna Bala Mohammed na ficewa daga PDP zuwa APC ya fara tauar da kura tsakanin masu ruwa da tsakin jam'iuyar na jihar, wasu na ganin babu bukatarsa.
A labarin nan, za a ji cewa Nafi'u Bala ya bayyana cewa babu abin da ya zai sa ya shi cefanar da ADC kamar yadda wadansu ke zargin ya karbo daga APC.
A labarin nan, za a ji Nafi'u Bala da ya rike makogaron ADC ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da sauran tawagar da raina su a tafiyar siyasar adawa.
Babban dan Sarkin Daura Martaba Alhaji Umar Faruk Umar, Muhammad Daha Umar Faruk ya sanar da cewa zai nemi takarar majalisar wakilai a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Garba Kore Dawakin Kudu ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya tabbata ya naɗa mataimakin da zai taimaka masa wajen cin zabe a Kano.
A labarin nan, za a ji takaitaccen tarihin Nafi'u Bala, matashin da ke neman hana jiga-jigan ƴan siyasa zama kalau a jam'iyya haɗaka ta ADC a Najeriya.
Yusuf Buhari, ɗan marigayi Muhammadu Buhari, ya ayyana niyyar takarar ɗan majalisar wakilai a mazaɓar Daura/Sandamu a zaɓen 2027 a yau Talata yau.
Rahoton yadda jam'iyyar APC ta karbe ikon majalisun dokokin wasu jihohin arewacin Najeriya tsakanin shekarun 2025 zuwa 2026, sakamakon sauya sheƙar ‘yan majalisa.
Siyasar Arewa
Samu kari