Siyasar Arewa
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Dele Momodu ya bayyana takaici a kan yadda 'yan jam'iyyar ADC suka gaza hada kai ballantana a canza Bola Tinubu a z2027.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya ce matsalar rashin tsaro ta sa sun hada kai bisa ganin uwar bari bayan ji a jika.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin Arewacin Najeriya sun bayyana takaicin yadda matsalar tsaro ta girma a yankin, sun dauki matakin magance shi.
Kungiyar Kwara Inclusion Advocates (KIA) ta sake kiran a samu gwamna Kirista a Kwara a 2027, tana cewa tsarin mulki ya daɗe yana fifita bangare ɗaya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Hukumar Tallace-Tallace da Saka Alamu ta Kano, Kabiru Dakata ya zargi tsohon gwamna Abdullahi Ganduje da yi wa Kano zavin kasa.
Gwamna Hyacinth Alia na Benue ya ce labarin cewa ya sauya sheƙa karya ce, yana mai cewa maganar an ƙirƙira ta ne domin bata masa suna da kawo ruɗani.
Jagoran yan adawar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yanki katin zama cikakken mamba a jam'iyyar hadaka watau ADC a mazabar Jada da ke jihar Adamawa.
Fiye da 'yan siyasa 1,600 suka sauya sheka daga jam'iyyar APC suka koma PDP a Limawa, jihar Jigawa. An rahoto cewa wannan sauya sheka ya girgiza siyasar Jigawa.
Siyasar Arewa
Samu kari