Siyasar Arewa
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Murtala Sule Garo 'Commander' a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano a yau 22 ga Afrilu, 2026, domin ƙarfafa gwamnatinsa.
Tsohon shugaban APC a Kwara, Bashir Bolarinwa, ya ayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna, yana cewa yana da kwarewa da hangen nesa don magance matsalolin jiha.
Wannan rahoto ya duba yadda ƴaƴan tsofaffin shugabannin Najeriya da sarakuna ke shirin fafatawa a zaɓen 2027. An duba yadda ake ganin tasirin takararsu.
Bukola Saraki ya yi martani kan zargin fashin Offa, inda ya zargi Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq da shirya tugun siyasa a sanarwar yau 17 ga Afrilu, 2026.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya kaddamar da sababbin jiragen kasa masu tarago 24 a jihar Legas. 'Yan Arewa na korafi kan cewa an bar su a baya.
Gwamna Abdullahi Sule ya ayyana Sanata Ahmed Wadada a matsayin wanda zai gaje shi a zaɓen 2027 domin ci gaba da mulkar jihar Nasarawa karkashin jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa yana da tarin masoya fiye da Rabi'u Musa kwankwaso da Aminu Waziri Tambuwal.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
Siyasar Arewa
Samu kari