Siyasar Arewa
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Farfesa Mohammed Sani Haruna ya ce ba zai janye takararsa ba duk da goyon bayan gwamna ga Sanata Aliyu Wadada, yana shirin fafatawa a zaben fidda gwani na APC.
Tsohon mataimakin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Ja’oji, ya ayyana takarar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Kano domin zaɓen 2027.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na kokarin hada tikitin hadin gwiwa a karkashin ADC tare da jan hankalin shugabannin Arewa su mara musu baya kafin zaben fidda gwani.
Hajiya Lubna Baba Gusau ta ayyana shiga takarar Sanatan Zamfara Ta Tsakiya a 2027, inda ta yi alƙawarin ba da fifiko ga mata, matasa, da kuma ci gaban mazaɓarta.
Tsohon Ministan Harkokin Waje Yusuf Maitama Tuggar ya ayyana takarar gwamnan Bauchi a 2027, inda ya lashi takobin gyara fannin noma da tsaro idan ya samu dama.
Gwamnonin Arewacin Najeriya guda 10 ne ke neman tazarce a zaben shekarar 2027 bayan nasarar farko a zaben 2023 da aka yi a fadin kasar baki daya.
Gwamnoni 7 na Arewa, ciki har da Zulum da Buni, za su sauka daga mulki a 2027. Legit Hausa ta yi nazarin nasarorinsu da kuma makomar siyasarsu kafin barin gado.
Jam’iyyar APC a Kebbi ta shirya gagarumin gangamin hadin kai na mutum miliyan daya domin nuna goyon baya ga Bola Tinubu da Gwamna Nasir Idris a zaben 2027.
Siyasar Arewa
Samu kari