Siyasar Arewa
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana cewa zai yaki hanyar da aka bi wajen fitar da 'yan takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe da gwamna Inuwa Yahaya ya yi.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya sanar da cewa zai bayyana wanda yake so ya gaje shi a mako mai zuwa bayan tuntuɓar juna da ganawa da Dr. Salihu Mustapha a 2026.
Shugaba Tinubu ya taya Murtala Garo murna kan rantsar da shi a matsayin mataimakin gwamnan Kano a 2026, yana mai kiran haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki.
Kakakin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Mista Bolaji Abdullahi, ya zargi Peter Obi da rashin sanin manufofin jam’iyyar kafin ficewarsa zuwa NDC.
Jam'iyyar APC reshen Gombe ta ce babu dokar da ta karya wajen tsaida yan takara, ta ce za ta ba duk wanda bai yarda ba damar zuwa a fafata zaben fitar da gwani.
Yusuf Muhammadu Buhari ya saurari jama'a domin jin korafe-korafen da suke da shi. Ya nada shugaban da zai jagoranci haka kan jama'a a zaben 2027.
Sanata Danjuma Goje da Sanata Saidu Ahmed Alkali sun yi watsi da matakan da gwamna Inuwa Yahaya da wasu 'yan APC suka dauka wajen fitar da 'yan takara a 2027 a jihar
Wani rahoto ya nuna cewa jihohi 19 ne za su yi tasiri a zaben 2027 da za a yi ba yawan gwamnoni ba. Jihohin sun hada da na Arewa da na Kudancin Najeriya.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami, ya yi watsi da tsarin sulhun APC a jihar Gombe, yana cewa bai haɗa dukkan masu takara ba.
Siyasar Arewa
Samu kari