Shugaban Sojojin Najeriya
Bayan kusan shekaru 50 ana tare da juna, wasu sun balle daga ECOWAS. Amma ECOWAS ta ce karya ake yi, har yanzu Nijar, Mali da Burkina Faso ba su bar kungiyar ba.
Kasashen Mali, Nijar da Burkina sun bayyana ficewa daga kungiyar ECOWAS biyo bayan juyin mulkin kasar Nijar da aka gudanar a kwanakin baya da suka shude.
Manyan addinin Kirista sun bayyana bukatar sojoji su kare su a yanayin da ake ciki a Kaduna. Sun kuma bayyana bukatar zaman lafiya a Kaduna da ma kasa.
Air Marshal Hassan Abubakar, shugaban rundunar sojin sama ya roki gwamnati da al'ummar jihar Nasarawa da su yafe masu kan kisan yan farar hula bisa kuskure a 2023.
Hedkwatar tsaro ta jaddada cewar bata goyon bayan wani bangare a kasha-kashen jihar Filato yayin da ta bayyana shirinta na gayyatar shugaban CAN kan zarginsa.
Wani tsohon soja ya bukaci Bola Tinubu ya binciki abin da ya kashe hafsun soja. Bayanai sun fito shekaru kusan 3 da hadarin jirgi ya kashe Janar I. Attajiru.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wasu gawurtattun kwamandojin yan ta'adda uku a jihar Borno. Sojojin sun ceto mutanen da suka sace.
Tsofaffin sojoji sun taimakawa gwamnatin Bola Tinubu da shawarwarin magance matsalar tsaro, ana sai a samu zaman lafiya a 2024 idan aka dauki maganarsu.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa a yankin Agatu da ke jihar Benue, sun kashe sojoji biyu da wasu mazauna kauyen a ranar Alhamis, 18 ga watan Janairu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari